Ƙungiya ta Nuna Bacin rai Akan Shirin Zanga-zangar Ƙasa

Da fatan za a raba

Hadaddiyar gamayyar Kungiyoyin Magoya bayan Jam’iayar APC A Jihar Katsina, ta nuna rashin goyon bayanta bisa shirin Zanga-Zanga da wata kungiyar matasa take da niyar ni a fadin Kasar nan.

 Shugaban Kungiyar Comrade Dr. Bashir Dahiru, ya bayyana Haka A lokacin Taron Gaggawa da kungiyar ta shirya dakin taro na tsohon gidan gwamnatin Katsina, 

Comrade Dr. Bashir Dahiruya yayi bayani sosai akan rashin amfanin zanga-gazangar a cikin Al’ummah wanda ke iya dakusar da tattalin arzikinkasa al’ummar kasar nan.

A lokacin Taron Tun Farko, Jami’in Kungiyoyin Magoya bayan Jam’iyar APC tundaga tushe, Alhaji Sama’ila Dahiru Bauren Daura, ya yi kira da yan kungiyar da su cigaba da fadakar da al’ummah akan irin ayyukan cigaba da Gwamnan Malam Dikko Radda ke aiwatarwa a jihar.

Alhaji Ismai’l Bauren Daura ya yabama Gwamnan Jihar na Nada Hazikin Matashi, Alhaji Aminu Ubale a Matsayin Mai Taimakawa Gwamna Na Mussaman Akan Kungiyoyin Magoya bad a Kungiyoyin Fararen Hula a jihar.

 Ya bayyana ciwa a lokacin da offishin ya yi ran gadi a kananan kuhumomi 34 na jiyar yan kungiyoyi sunga aiyukan cigaban masu yawa da gwamnatin Malam Dikko Radda ta ke aiwatarwa. 

Shugaban Kungiyar ya kuma nisanta kungiyar da wasu da suka barantar kansu da kungiyar inda suke kalubalantar Mai Taimakawa Gwamna Na Mussaman a kan kungiyoyin magoya baya da kungiyoyin fararen hula, in shugaban kungiyar ya jadda cigaba da bada goyon gaya ga gwamnatin malam Dikko Umar Radda.

  • Labarai masu alaka

    Ƙungiyar YSFON ta Kwara ta Lashe Gasar Kwallon Kafa ta Matasa ‘Yan Kasa da Shekara 2025, ta Shugaba Bola Ahmed Tinubu.

    Da fatan za a raba

    Ƙungiyar YSFON ta Kwara da ta yi nasara ta doke Ƙungiyar YSFON ta Bauchi da ci 8 da 7 a bugun fenariti bayan an tashi kunnen doki babu ci a lokacin da aka tsara.

    Kara karantawa

    Gwamna Radda Ya Yi Ta’aziyya Ga Tsohon Gwamnan Bauchi Ahmed Adamu Mu’azu Kan Rasuwar Mahaifiyarsa

    Da fatan za a raba

    Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana ta’aziyyarsa ga tsohon Gwamnan Jihar Bauchi kuma dattijon jiha, Alhaji (Dr.) Ahmed Adamu Mu’azu (Walin Bauchi), bisa rasuwar mahaifiyarsa ƙaunatacciyar, Hajiya Halima Sulaiman Rabi’u, wacce aka fi sani da Hajiya Halima Suleiman Dabo. Ta rasu tana da shekaru 92.

    Kara karantawa

    0 0 kuri'u
    Ƙimar Labari
    Subscribe
    Sanar da
    guest

    0 Sharhi
    Mafi tsufa
    Sabuwa Mafi Yawan Zabe
    Jawabin cikin layi
    Duba duk sharhi

    Labarai daga Jihohi

    YAN QARSHE SHIDA SUKA FITO A GASAR KW-IRS TAX KLUBU 2025

    YAN QARSHE SHIDA SUKA FITO A GASAR KW-IRS TAX KLUBU 2025

    Sama da Al’ummomin Ifelodun LG 100 A Kwara Suna Samun Ayyuka

    Sama da Al’ummomin Ifelodun LG 100 A Kwara Suna Samun Ayyuka
    0
    Bayyana tunanin ku kuma sami bayanai kyautax
    ()
    x