Labaran Hoto: Shugaban gidauniyar Gwagware ya gana da fitaccen mai zanen motoci na duniya a Katsina
Ziyarar ta zo ne a daidai lokacin da Jelani Aliyu ya gabatar a taron karawa juna sani na shekara-shekara karo na hudu wanda Readers Hub tare da hadin gwiwar MPS Media suka shirya.
Kara karantawa